Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A cikin wannan tsarin, jiragen ruwa na kasuwanci ne kawai tare da izinin hedkwatar sojojin, musamman na ruwan Iran, aka ba su izinin shigewa a takamaiman hanyoyi da aka ware bayan biyan haƙƙin haraji va al'ummar Iran!
Ya kara da cewa Lokaci ya yi da za a yi biyayya ga sabon tsarin teku na mashigar Hurmuz domin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce ke da ikon tsara wannan tsarin da tabbatar da shi ba rubuce-rubucen kafofin sada zumunta ba.
Idan Amurkawa suna son haifar da ƴar ƙaramar matsala ga jiragen ruwan Iran, za a iya canza wannan qudirin cikin sauƙi.
Idan Amurkawa suna son haifar da ɗan damuwa ga jiragen ruwa na Iran, wannan shawarar za a iya canza shi cikin sauƙi!
Bayan wannan furici an ga bidiyon tururuwar jiragen ruwa da suka nufi Mashigar Hurmuz don wucewa bayan labarin karya na Trump game da buɗe mashigar; Amma sai ga shi sun koma Tekun Farisa saboda Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ba ta ba da izinin wucewa ba.
Your Comment